Labarin Wasanni
-
Romario Yace Yafi Cristiano Ronaldo, Amma Messi Yafi Shi
Tsohon fitaccen ɗan wasan Brazil, Romario, ya sake tayar da muhawara a duniyar ƙwallon ƙafa bayan ya bayyana cewa yafi…
Read More » -
Wanene Ya Fi Yawan Kofuna Bayan PSG Ta Sake Lashe Champions League?
Paris Saint-Germain ta sake kafa tarihi bayan lashe UEFA Champions League na kakar 2025-26, inda Ousmane Dembele ya kara wani…
Read More » -
Anthony Gordon Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Ya Amince Da Barcelona
Barcelona ta sanar da daukar Anthony Gordon a hukumance, kuma dan wasan ya bayyana farin cikinsa bayan kammala komawa kungiyar…
Read More » -
Cristiano Ronaldo Ya Rasa Jorge Jesus A Al Nassr Bayan Rahotannin Zuwa Pep Guardiola
Cristiano Ronaldo ya shiga wani sabon yanayi a Al Nassr bayan koci Jorge Jesus ya sanar da barin kungiyar duk…
Read More » -
Bruno Fernandes Ya Kafa Sabon Tarihi A Premier League Bayan Karya Record Din Assists
Bruno Fernandes ya kawo karshen kakar 2025-26 cikin tarihi bayan kafa sabon record na assists a Premier League. Tauraron Manchester…
Read More » -
Rikicin Ɗaga Tutar Falasdinu Ya Jawo Cece-kuce A Duniya
Wani sabon lamari ya tayar da kura a duniyar ƙwallon ƙafa, bayan FC Barcelona ta fitar da bayani tana nesanta…
Read More » -
Laporta Yayi Bankwana Da Yan Wasan Barcelona, Hansi Flick Ya Nuna Goyon Baya
Shugaban ƙungiyar FC Barcelona, Joan Laporta, ya sanar da murabus dinsa a hukumance a ranar Litinin domin ya ba kansa…
Read More » -
Beckham Na Fatan Hada Ronaldo Da Messi A Inter Miami, Yayin Da Rikici Ke Ƙara Ƙamari A Al-Nassr
Tsohon tauraron ƙwallon ƙafa kuma mai kula da Inter Miami, David Beckham, yanada burin kafa wani tarihi a duniyar kwallon…
Read More » -
Makomar Cristiano Ronaldo Na Fuskantar Barazana A Saudi Arabia Saboda Rikicin Kuɗaɗe
Makomar Cristiano Ronaldo a gasar Saudi Pro League na cikin shakku, yayin da rahotanni ke nuna cewa yana cikin rikici…
Read More » -
Shugaban FIFA Gianni Infantino Ya Kawo Morocco A Cikin Manyan Ƙungiyoyi
Shugaban Kungiyar Kwallon Kafa Ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino, ya bayyana cewa Morocco na daga cikin manyan ƙungiyoyi da zasu…
Read More »
