Duk Wanda Yake Shakkar Karfin Real Madrid A Wannan Kakar Ya Kamata Ya Sake Lissafe-Lissafensa Da Kyau. Idan Lokacin Manyan Wasanni Ya Zo, Real Madrid Tana Canza Salo Zuwa Yanayin Zakarun Da Ba A Taba Ganin Irinsu Ba.
Masoyan Barcelona Suna Ta Murnar Nasarar Da Suka Samu A Wannan Makon, Amma Kowa Ya San Cewa Bernabeu Filin Da Ake Nuna Ainihin Bambancin Kwarewa Ne.
Labari Da Dumi-Duminsa: Victor Boniface Ya Sake Nuna Bajinta Ta Musamman A Gasar Bundesliga Tare Da Taimaka Wa Kungiyarsa Ta Samu Muhimman Maki.
Ku Yi Following Shafin Wasanni Domin Samun Dukkan Labaran Manyan 'Yan Wasan Najeriya Da Ake Ji Da Su A Kasashen Turai.
Zafin Soyayyar Wasan Kwallon Kafa A Gasar Firimiyar Najeriya Ta Wannan Kakar Yana Da Matukar Birgewa. Filin Sani Abacha Idan Kano Pillars Tana Wasa Yana Cika Da Ainihin Sha'awa Da Armashi.
Chelsea Football Club Has Signed Enough Wingers And Midfielders To Build Two Full Competitive Squads For The Champions League. The Raw Talent Inside Stamford Bridge Is Undeniable But Football Requires Chemistry And Tactical Discipline.
If Enzo Maresca Can Stabilize This Young Group, The Future Belongs To London. Up Blues Forever.
Labari Da Dumi-Duminsa: Victor Osimhen Yana Ci Gaba Da Zuba Kwallaye A Raga A Kasar Turkiyya Tare Da Kungiyar Galatasaray. Ku Bi Wannan Shafin Domin Samun Ingantattun Labaran 'Yan Wasan Najeriya.
Labari Da Dumi-Duminsa: Ademola Lookman Ya Shiga Sahun Gaba A Jerin Masu Neman Kofin Gwarzon Ɗan Wasan Afirka Bayan Bajintar Da Yayi A Turai. Ku Yi Following Domin Samun Labaran Wasanni Masu Inganci.
Masoyan Barcelona Sun Fara Hayaniya A Shafin Wasanni Saboda Sun Ci Wasu Ƙananan Ƙungiyoyi. Ku Tuna Da Shan Kashi Takwas Da Biyu A Lisbon Kafin Ku Buɗe Baki Ku Yi Magana Da Zakaru.
Masoyan Real Madrid Suna Maganar Galaba Amma Sun San Cewa Barcelona Tana Nuna Sabon Salon Kwallo Wanda Zai Firgita Kowa A Sifen.
Makarantar La Masia Tana Fitar Da 'Yan Wasa Masu Fasahar Da Kudi Ba Zai Taba Sayensu Ba A Kasuwar Kwallo.
Masu Sukar Arsenal Suna Tsokanar Mu Amma Sun Manta Cewa Muna Da Daya Daga Cikin Masu Tsaron Gida Da Baya Mafi Karfi A Turai.
Saliba Da Gabriel Suna Kare Ragarmu Da Ikon Gaskiya, Kuma Wannan Kakar Za Ta Bada Amsar Dukkan Masu Wasa Da Hankalinmu.
Waye Ɗan Wasan Gaba Mafi Hadari A Turai A Yanzu? Erling Haaland, Ko Kylian Mbappe, Ko Harry Kane? Ku Ajiye Ra'ayoyinku A Sashen Sharhi Domin Mu Tattauna.
Masoyan Manchester United Har Yanzu Suna Zaune Cikin Mafarkin Zamanin Sir Alex Ferguson Alhali Shekaru Goma Sha Biyu Sun Wuce. Kowane Kocin Da Ya Zo Sai A Ce Zai Dawo Mana Da Tsohon Tarihi Amma A Karshe Sai Kaga Muna Neman Maki Daya Da Kyar.
Har Yanzu Muna Bukatar Karfi A Tsakiyar Filin Wasa Da Kuma 'Yan Wasan Da Suka San Darajar Wannan Riga.
Manchester City Tana Bugawa Kamar Injin Da Ba Ya Taba Gajiya A Kowace Gasa Da Take Shiga. Sauran Kungiyoyi Suna Jin Tsoron Haduwa Da Mu Saboda Kowa Ya San Dabarun Pep Guardiola Ba Sa Faduwa A Saukake.
Kofin Premier Ba Abin Da Ake Magana A Kafofin Sada Zumunta Ba Ne, Aiki Ne A Cikin Filin Wasa.
Masoyan Arsenal Sun Riga Sun Daga Kofin Premier Har Sau Uku A Shafukan Sada Zumunta Tsakanin Satumba Da Nuwamba. Mu Jira Har Watan Mayu Ya Zo Tukunna.
Masoyan Arsenal Sun Fara Maganar Kofin Firimiya Tun Kafin A Je Tsakiyar Kakar Wasa. Kowane Karshen Wata Sai Su Ce Tsarin Yana Aiki Amma Idan Watan Mayu Ya Zo Sai Zance Ya Sauya Zuwa Zargin Alkalan Wasa.
Tarihin Camp Nou Yana Dogara Ne Kan Rainon Hazikan Matasa Daga Makarantar La Masia, Yayin Da Sauran Kungiyoyi Ke Neman Daukaka Ta Hanyar Zuba Biliyoyin Kudade.
Manchester United Ta Kwashe Shekaru Goma Tana Shirin Sake Gina Kungiyar. Kuma Har Gobe Ba Zamu Janye Ba!
Wasan Kwallon Kafa Na Gaskiya Ba Wai Shagali Ba Ne Kawai, Dabarun Tsaron Gida Da Sadaukarwa Suna Da Matukar Muhimmanci. Diego Simeone Ya Gina Falsafar Da Ke Hana Manyan Kungiyoyi Sakewa A Filin Wasa.
Masoyan Manchester United Na Murnar Cin Fulham Ci Daya Da Nema Kamar Sun Daga Kofin Treble Ne. Bari Wasan Gaba Mai Zafi Ya Zo Sai Muga Wane Dalili Za Su Bada Kuma.
Lamine Yamal Yana Ɗan Shekara Goma Sha Bakwai Amma Yana Wasa Fiye Da Fitattun 'Yan Wasan Gaba Da Suka Dade Suna Ji Da Kansu. Ku Zuba Ido Ku Kalli Yadda Barcelona Ke Gina Makomar Kwallo.
Chelsea Ta Saye Masu Tsaron Raga Goma Da 'Yan Wasan Gefen Gona Goma Sha Biyar Don Kawai Su Yi Gwagwarmayar Shiga Gasar Conference League Da Daren Alhamis. Wannan Kwallon Zamani Tana Da Ban Dariya.
Erling Haaland Yana Zuba Kwallaye Biyu A Kowanne Karshen Mako Amma Har Yanzu Masu Sukar Kwallo Suna Korafi. Wannan Mutumin Injin Zura Kwallo Ne Kawai.
Chelsea Spent Over One Billion Pounds On Signings Yet Every Sunday Feels Like A New Science Experiment On The Pitch. Up Blues Regardless.
Masoyan Barcelona Har Yanzu Suna Ta Maganar Riƙe Ƙwallo Alhali Real Madrid Na Can Tana Kwasar Kofin Champions League Na Goma Sha Biyar A Birnin London.
Idan Fitsari Banza Ne...
Arsenal Ta Nuna Kwarewa Sosai A Wannan Kakar Wajen Doke Manyan Kungiyoyi A Waje. Tsarin Arteta Zai Kawo Manyan Kofuna Nan Ba Da Dadewa Ba Insha Allah.
Rayuwa Bayan Jurgen Klopp Tana Tafiya Cikin Nutsuwa Da Kwarewa A Filin Anfield. Arne Slot Yana Gudanar Da Dabarun Wasa Ba Tare Da Hayaniya A Kafofin Yada Labarai Ba.
Duk Ƙarshen Mako Wasan Manchester United Sai Ya Ɗaga Mini Hawan Jini Kafin A Tafi Hutu. Muna Buƙatar Ɗan Wasan Tsakiya Na Gaskiya Da Kuma Kwanciyar Hankali A Old Trafford.
Za'a Fara Zaben Captains Sati Biyu Masu Zuwa Insha Allahu. Su Wanene Suke Son Zama Captains?
PSG Sai Sun Jira 😐 Bamu Manta Ba
Kungiyar Barcelona Ta Gagari Kowa A Wannan Kakar Amma PSG Sunyi Ƙoƙari Wajen Dakatar Dasu
I am Ready For The New Season!