Masoyan Manchester United Har Yanzu Suna Zaune Cikin Mafarkin Zamanin Sir Alex Ferguson Alhali Shekaru Goma Sha Biyu Sun Wuce. Kowane Kocin Da Ya Zo Sai A Ce Zai Dawo Mana Da Tsohon Tarihi Amma A Karshe Sai Kaga Muna Neman Maki Daya Da Kyar.
Har Yanzu Muna Bukatar Karfi A Tsakiyar Filin Wasa Da Kuma 'Yan Wasan Da Suka San Darajar Wannan Riga.
Zakari Nazifi