Sign In
Back to Feed Post #8
Lamine Yamal Yana Ɗan Shekara Goma Sha Bakwai Amma Yana Wasa Fiye Da Fitattun 'Yan Wasan Gaba Da Suka Dade Suna Ji Da Kansu. Ku Zuba Ido Ku Kalli Yadda Barcelona Ke Gina Makomar Kwallo.
1

Discussion & Comments 1

Sign in to join the conversation and support your club. Sign In
Nura Suleiman @Nura_Suleiman • Real Madrid
2 Days Ago
Yana Da Ƙoƙari Sosai Amma Mu Gani Ko Zai Iya Cigaba Da Wannan Ƙwazon Har Na Tsawon Shekaru Biyar.