Duk Wanda Yake Shakkar Karfin Real Madrid A Wannan Kakar Ya Kamata Ya Sake Lissafe-Lissafensa Da Kyau. Idan Lokacin Manyan Wasanni Ya Zo, Real Madrid Tana Canza Salo Zuwa Yanayin Zakarun Da Ba A Taba Ganin Irinsu Ba.
Masoyan Barcelona Suna Ta Murnar Nasarar Da Suka Samu A Wannan Makon, Amma Kowa Ya San Cewa Bernabeu Filin Da Ake Nuna Ainihin Bambancin Kwarewa Ne.
1