Wace Kungiya Ce Za Ta Iya Karya Lagon Manchester City A Wasan Yau?
Aston Villa Suna Da Karfi Sosai Idan Suna Wasa A Gida Karkashin Unai Emery. Manchester City Kuma Wajen Neman Komawa Saman Table.
Kuna Ganin Aston Villa Za Ta Iya Samun Maki Ko Kuma City Za Ta Tafi Da Dukkan Makin Guda Uku?
2