Sign In
Back to Feed Post #38
Wanene Yafi Tsakanin Mohamed Salah Da Bukayo Saka A Gasar Firimiyar Bana?

Salah Yana Ci Gaba Da Nuna Kwarewa Da Kwarewar Da Ya Tara A Shekaru Da Dama A Liverpool. A Daya Bangaren Kuma Saka Yana Nuna Bajinta Da Karfin Matasa A Arsenal.

Tsakanin Kwarewa Da Karfin Kuruciya Wanne Kuke Ganin Zai Fi Tasiri A Wannan Gasar?
2

Discussion & Comments 2

Sign in to join the conversation and support your club. Sign In
Mukhtar Suleiman @Mukhtar_Suleiman • Barcelona
1 Day Ago
Salah Yana Da Kwarewa Mai Yawa Amma Saka Yafi Karfi Da Gudun Gaske A Wannan Lokacin.
Mansur Rabiu @Mansur_Rabiu • Super Eagles
1 Day Ago
Ba Za A Taba Kwatanta Salah Da Saka Ba A Yanzu. Salah Ya Riga Ya Zama Gwarzo Mai Kofuna.