Sign In
Back to Feed Post #45
Wace Kungiya Ce Za Ta Iya Karya Lagon Manchester City A Wasan Yau?

Aston Villa Suna Da Karfi Sosai Idan Suna Wasa A Gida Karkashin Unai Emery. Manchester City Kuma Wajen Neman Komawa Saman Table.

Kuna Ganin Aston Villa Za Ta Iya Samun Maki Ko Kuma City Za Ta Tafi Da Dukkan Makin Guda Uku?
2

Discussion & Comments 2

Sign in to join the conversation and support your club. Sign In
Kamal Danjuma @Kamal_Danjuma • Super Eagles
19 Hours Ago
Aston Villa Suna Da Karfi Amma City Ta Fi Su Masu Sauya Wasa A Benci.
Babatunde Bakare @Babatunde_Bakare • Chelsea
19 Hours Ago
Maki Daya Villa Za Ta Dauka Idan Sunyi Wasa Da Hankali.