Sign In
Back to Feed Post #37
Wanene Yafi Tsakanin Erling Haaland Da Kylian Mbappe A Wannan Lokacin?

Idan Aka Duba Yawan Kwallaye Da Kwarewar Zura Kwallo A Raga Haaland Yana Kan Gaba Sosai. Amma Idan Aka Kalli Sarrafa Kwallo Da Taimakawa Abokan Wasa Mbappe Yafi Zama Cikakken Dan Wasa.

Wane Dan Wasa Ne Zai Fi Taimakawa Kungiyarsa Samun Nasarar Lashe Kofin Zakarun Turai A Wannan Kakar?
2

Discussion & Comments 2

Sign in to join the conversation and support your club. Sign In
Kamal Danjuma @Kamal_Danjuma • Super Eagles
1 Day Ago
Gaskiya Haaland Yafi Zama Dan Wasa Mai Hadari A Cikin Akwatin Yadi Na Sha Takwas. Ba Wanda Zai Iya Tsayar Da Shi.
Babatunde Bakare @Babatunde_Bakare • Chelsea
1 Day Ago
Mbappe Yafi Zama Cikakken Dan Wasa Saboda Zai Iya Yin Dribble Ya Kuma Bada Kwallo Mai Kyau.