Sign In
Back to Feed Post #46
A Wasan Hamayya Na London Derby Tsakanin Arsenal Da Chelsea A Yau Wane Bangare Kuke Ganin Zai Samu Nasara?

Tsaron Arsenal Yana Da Karfi Sosai Amma Hare-Haren Chelsea Na Da Hatsari Karkashin Sabon Tsarinsu.

Wace Kungiya Ce Za Ta Fara Zura Kwallo A Raga A Wannan Wasan Mai Cike Da Zafi?
1

Discussion & Comments 1

Sign in to join the conversation and support your club. Sign In
Mukhtar Suleiman @Mukhtar_Suleiman • Barcelona
1 Day Ago
Arsenal Za Ta Fara Zura Kwallo Ta Hannun Bukayo Saka A Rabin Farko.